SHEIKH SANI YAHAYA JINGIR YAFI KO WANI MALAMI YAWAN SANYA RAWANI A WEST AFRICA.
Bincike mai zurfi sun nuna bawani Malami da ya kai Sheikh Sani Alh.Yahaya Jingir yawan sanya rawani a fadin Nigeria da ma west Africa, domin rahotani sun nuna shi dai Sheikh Sani Yahaya kullun kansa da rawani ko ina zaije har Gonanan sa in zaije sai ya sa rawani duk taron ko ziyara ko makabarta ko masallaci sai yasa rawani, inya cire rawani to zai kwanta barci ne ko zai shiga wanka a bayan daki.
Tun bayan rasuwar Sheikh Ismail Idris a shekarar 2000, Sheikh Sani Yahaya ya zama shi ne shugaban kungiyar IZALA na Duniya, tun daga lokacin zuwa yanzu baza kaka Sheikh Sani Yahaya ba rawani a kansa ba.
Inkaga Sheikh Sani Yahaya ba rawani a kansa to a Kasar Saudiya ne yaje HAJJI KO UMMURA a wajen ne kawai baza kaga rawani a kan Sheikh Sani Yahaya ba, haka zalika sauran mataimakan sa da mabiya Ahlul Sunnah yawanci suna saka rawani kamar yadda ya ke sakawa.
Imam Malik Ibn Anas in daliban ilimi sun zo daukan fatawa a wajen sa a masallaci, baya fitowa daga gida har sai yaci ado yasa RAWANI, ALKEBBA da TURARE mai kamshi sannan ya fito ya basu ilimi, domin yace ba zai iya fada musu waye Manzo Allah ba, baisa ka rawani ba. sabo da girman Anabi Muhammad (S.A.W) a wajen sa.
Kaima haka NE?
Allah yasa muci gaba da bin karantarwan Anabi Muhammad (S.A.W).
